Tambayoyi

Ra'ayin shi'a kan ayoyin da suke magana kan siffofin Allah?

admin September 07, 2020

You spoke about views of the three doctrines and schools of thought on the issue of the verses of الصفات ,except that you did not touch on the views of the ‘Shias’, and do the ‘Shias’ have a single opinion or do they agree with one of these three groups, and what you have to explain us about it?


jawabai

Sheikh Ibrahim saleh Alhussaini: bamu da matsala da shi'a sabi da su ma wani sashe ne na musulumai, kuma musan chewa suma sun kasu ne kashi uku; da kwai shi'a mabiya sayyidna Ali daga chikin sahabbai kaman su Ammar bin Yasir,Abdullahi bin mas'ud,Abu musa Alash'ari,da imran bin Husain, da sauransu,wa'eyennan shi'a ne mabiya sunna,Kashi na biyu sune maysakaita wanda suka zabi sayyidna Ali amma basa batanchi wa sayyidna Abubakar,Uamar da sauran sahabbai,ana kiransu da Ja,afari da imami ko zaydiyya,ka gane, Kashi na uku shine wanda suka ketare iyaka,a alumma kuwa ko wani irin mutane suna da masu tafiya a hanya madaidaichiya da wanda suke tsakaysaki sa kuma masu zafi kan abinda suke,toh hakama yen shi'a .

To Akan wannan matsala ta ayoyin siffofi shi'a suna da fahimta da tasha banban da na ahlusunna,za muyi bayani akai amma shin ya dache a che muyi ta ya kar juna kan hak,lalle wannan ba lokachi bane da yadache wa hakan ba,shi ya sa ya kamata mu guje wa ambaton sunaye sabi da guje wa fitina,mu ambachi gaskiya chikin hikima yadda za muguje wa kiyayya,kaga ya kamata muhadu tsunammu da shi'a kan littafin Allah da hadisan Manzon Allah SAW.

admin September 07, 2020