labarai
الأخبار العامة
Abubuwa adunkule: (5)
-
Fatawa Kan Batun Sallan Idi karama(Maulana sheikh Shariff ibrahim saleh ya gabatar da wanna fatawa ne a shekara 1441AH -2020 )Lokachin Annobar chutar Corona Da sunan Allah mai Rahama mai jin kaiTsrira ga Aminchin Allah...August 06, 2020
-
Chibiyar Musulinchi ta sheikh Shariff Ibrahim SalehChibiyar tana babban birnin tariyya ya Nigeria AbujaChibiyar an kafata ne da manufan bada taimako ga wanda suke da Binchike mai zirfi a ginshikin musulinchi da kuma hada kan al-ummah...August 06, 2020
-
Ziyarar neman shawarwari daga Komitin harkar tsangayoyi Ta Jahar YobeKomitin ta Samu kafuwa ne daga magatakardan jahar Alhaji Malum Wali 29 ha watan june 2020 sabi da inganta tsarin karatun tsangayoyin,sabi da shi gomnan jahar ya tsaya tsayin daka...August 08, 2020
-
Labari da ɗumi-ɗumi: Babu gaskiya game da maganar da akace Sheikh Sheriff Ibrahim Saleh yayi tsakanin Gomnatin Jihar Kano da...بِسْمِ اللهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِيَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِن جَاءَكُمْ فَاسِقٌ بِنَبَإٍ فَتَبَيَّنُوا أَن تُصِيبُوا قَوْمًا بِجَهَالَةٍ فَتُصْبِحُوا عَلَىٰ مَا فَعَلْتُمْ نَادِمِينَ..ﺻﺪﻕ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻌﻈﻴﻢ((SANARWA SANARWA ))ASSALAMU ALYKUM WARAHMATULLAH,Labari ya isomu na...February 07, 2021
-
Saƙon Maulana Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Alhussainiy (RadhiyalLahu ta’ala Anhu) zuwa ga jagororin Ansaruddeen – Tijaniyya – Najeriya, Lokoja, 2022(Zuwa ga masu girma mambobin majalisar zartarwa na Ƙungiyar Ansaruddeen – Tijaniyya, da dukan halifofi, da muƙaddamai, da muridai, da sauran ɗaukacin Musulmai a Jahar Kogi- Najeriya, da ma dukan...January 08, 2022