Labari da ɗumi-ɗumi: Babu gaskiya game da maganar da akace Sheikh Sheriff Ibrahim Saleh yayi tsakanin Gomnatin Jihar Kano da M. Abduljabbar
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِ
يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِن جَاءَكُمْ فَاسِقٌ بِنَبَإٍ فَتَبَيَّنُوا أَن تُصِيبُوا قَوْمًا بِجَهَالَةٍ فَتُصْبِحُوا عَلَىٰ مَا فَعَلْتُمْ نَادِمِينَ..
ﺻﺪﻕ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻌﻈﻴﻢ
((SANARWA SANARWA ))
ASSALAMU ALYKUM WARAHMATULLAH,
Labari ya isomu na wani audio da yayadu A kafofin sada zumunta wanda ake nasabtawa ga maulana sheikh shariff ibrahim saleh alhussaini rta.kan abinda ya auku tsakanin gomnatin jihar kano da M.Abduljabbar.
MUNA SANAR DA YAN'UWA CEWA: wannan maganar maulana sheikh shariff baida masaniya Akanta (Qagene) Akamasa, Allah yakarawa shehu lafiya Yabamu lafiya dazaman lafiya Akasarmu bakidaya Ameeen.
SALAHUDDEEN ABDULLAHI - shekara 2 ago
Salisu Abdullahi - shekara 2 ago
Abubakar Muhammad Al-amin - shekara 2 ago
Abubakar Muhammad Al-amin - shekara 2 ago
Hassan Abubakar Annur - shekara 2 ago
Bukatar bayanan sirri
sai kashiga chiki saboda bada bayani.
Shiga chiki