Kungiyar Annahda
Shawara kafa kugiyar Annahda ya kasanche a shekara
1957,hakan ya kasanche ne sabo da samin sauki wajen yada daawar musullunchi ta
hanyar kafa makarantu wanda alokachin ya kasanche mulumai suna kyematar tsarin
na koyarwa in har yazamo yana da alaqa da koyarwa ta zamani, musamman musuluman
yanki kasar Borno,shehin sai yayi anfani da wannan dama ya sirka koyarwa ta
adddini da ta zamani yana bi sako sako jihar Borno dsama kasar Nigeria baki
daya yanja fadakarwa da chewa addini da yafara da chewa a nemi ilimi bai hana
neman wani ilimin da ban a musulinchi ba in har zai taimakwa jamaa wajen
zamantakewa da tsarin rayuwa.yanda shehin ta hanyan kafa Annahda ya hada
koyarwa ta da ta zaman,yayinda ake koyar da alquraani da tauhidi da hadisi a
makarantar,yawanchin Daliban makarantar suna kwana ne a gidajen kwana kwana na
makarantar yayinda wassu su suke zuwa wajen yen uwansu su kwana kana suzi
makaratar da safe,daliban sukan zo ne daga sassa daban daban daga jahar ta
Borno wassu ko suna zuwa ne daga kasashe makwabta,manyan yen Garin da maus fada
aji suna Halartar taro bada shaidar yabo (ijaza) ha wadanda suka kammala
karatumsu a makarantar kuma ana basu daman suje sunude makarantunsu a wajenen
da suke saboda yen uwansu awajen sukaru da su,hakan ya sa aka sami rassa da
dama na Annahda a kasa dama Africa baki
daya,hakan yasa shi gimshikin wannan kungiyar ya Nemi duk daliban da suzamo
suna haduwa a inuwa daya da tsari guda wajen kira ya zuwa addini da koyarwa,a
wannan kokari da gimshikin kungiyar ya tashi da shi ya sami karbuwa kuma da
kwai manya da suka daga tukuru wajen mara masa baya a wannan tafiyar Kamar mai rasuwa Alhaji Umar
Ali,da mai rasuwa Bukar Marte,da mai rasuwa Alhaji lawan Ali mongono da
Ambassador Abba Zoey,da Alhaji Muhammad Alkali, da Alhaji kolo biyu,da mai
rasuwa Alhaji muhammad Bomai,sunaye guda uku na farko suna komitin dattawa masu
fada aji (board of trustee)sai sauran ukun kuma suna komitin zartarwa na
kungiyar a farkon tafiyarta,da wadannan sunaye kungiyar ta sami ragista a
ma'aikatar shige da fiche ta kasa a shekara ta 1981. Manufofi na kafa wannan
kungiya su na :-
1.Bada Kwarin gwuiwa wajen jakirchewa da Dogaro ga kai da
kuma yakar talauchi da adalchi a zamantakewa.
2.Hada kai da sauran kungiyoyi da suke da manufa Irin tasu.
3.Anfani da hikima da salama wajen kira ga musulinchi da
Hakuri wajen koyarwa a kira zuwa musulinchi.
Wadannan manufofi kowa za susamu ne ta hanayar gudanar da
Darrusa ta television da Radio da Wallafa qasidu da liatattafai da Tarjamar
wassu takardu zuwa wassu yaruka,wabnan kuma yasami nassar ne da taimaka na kudi
daga shi gimshikin Kungiyar da kuma wassu masu kishi da kungiyoyi na kasan
waje.
Kungiyar ta Ginu ne kaman haka :-
Kommiti ta ta dattawa masu fada aji Wanda ta ke ko wani
rashe na kungiyar
Sai kuma kommiti ta zartarwa ta kungiyar wanda ta kasu kamar
haka ta kasa/kasa da kasa/da ta jaha wanda yake shugabantar komitin guda biyu
shine gimshikin kungiyar baki daya wanda dukkan yen kungiyar su ka dauke sa a
matsayin Limam,sai dai komitin zartarwa na ko wache jaha yana shugabantata ne
wani mai fada aji daga ko wacche jaha.
Kungiyar tana da rassa 20 a kasar Nigeria wanda akayi
rigistansu a hukumanche sai kuma rassa uku da akasan da su a hukumanche a kasar
Cameroon,chadi da Sudan,sai kuma guda biyu da ake asammanin yin ragistansu nan
kusa a kasar Borkinafaso da Niger.
Ko wani rashe na kungiyar yana da sassa kaman haka:
1.sashen Daawa da ke kira zuwa ga musulumchi ta hanyar
wa'azi
2.sahen koyarwa
3.sashen watsa
Labarai
4.sashen harkoki da suke da dangantaka da mata
.5.Sashen bada agaji na gaggawa
6.Sashen Binchike mai zurfi da Wallafe wallafe
7.Sashen Tarjama daga wani yare zuwa wani
8.Sashen Dokoki da Sahara'a
9.Sashen ma'ajiya
A.Sashen na Da'awa yana kula ne da huraswa ga masu yin
hudubobi a masallatai da kuma masu wa'azi ta yadda za suyi anfani a hikima da
Limana wajen kira ga zuwa musulinchi
B.Sashen koyarwa ko suna taimakawa ne waje Gina masallatai da Makarantu
C.Sashen watsa labarai kuwa suna taimakawa mabukata ne
musamman kaman wanda suke aabbi wajen shiga addini ta wajen yi musu magudanan
ruwa da injin Nika da sauran.
D.Sashen harkoki da suke da dangantaka da mata sun taimakawa
ne wajen waraware matsaloli da suke da wuyan fahimta chikin sassan na jaha da
ma waje da jahan yayinda aka mika musu bayyana
E.Sashen bada aagaji yana zuwa ziyara wajen marasa lafiya da
taimaka musu da basu karfin gwuiwa da adduo'i hakazalika suna ziyartar gidan
yari dan kaddamar nasihohi
-Bangaren na Koyarwa yana kula ne da Makarantu da strain
yadda suke koyarwa da kuma taimakawa wanda basu taba karatu ba ta yakan
jahilchi
-yana kuma kafa Makarantu masu bada ingantacchen koyarwa
-sai Bangare na mata kuma yana taimakwa wajen koyar da mata
da koyar sana'ar hannu
-Sashen Dokoki kuwa shike baiwa kungiyar shawara yanda za su zartar da Lamura da kuma yadda za suke bada aagaji .