bayani kan shehu

Sheikh sharif ibrahim saleh an haifesa ne adaren asabar 12 ga watan mayo shekara 1983 a kawyen iredibe,inda qabilar shuwa arab take fatauchi,kusa da karamar hukumar Dikuwa a jihar Borno,mahafinsa shine sheikh Muhammad Alsalih,da ga yunus Alnawwy,mahaifinsa shahararren melamine mai yawan ibada,mahaifiyarsa Fatima yer sheikh Muhammad albashir alhusaini,ta shahara da karamchi da kuma yadda dukkan mutanen wajen suke mutuntata,tana kuma daga masu bada tarbiya da kuma son neman ilimi,ta rasa mai dakinta ne yayinda dansu yake da shekera bakwai,ita ta kula da tarbiyansa har ya girma.Ba shakka ita tazamo jagora sheikh Ibrahim saleh har ya kasanche shahararren jigon malami a duniya.ta kasanche mai hanasa yin kasuwanchin dabbobi saboda kar ya shiga mar gaban karatunsa,yayinda yake da shekara sha biyar mahaifiyarsa ta kasanche mai sa ido kan duk wassu lamura da danta yakeyi.

bio

Labarai da Bukukuwa

الأخبار العامة
08 January, 2022

Saƙon Maulana Sheikh...

Zuwa ga masu girma mambobin majalisar zartarwa na Ƙungiyar Ansaruddeen – Tijaniyya, da dukan halifofi, da muƙaddamai, da muridai, da sauran ɗaukacin Musulmai a Jahar...

الأخبار العامة
07 February, 2021

Labari da ɗumi-ɗumi:...

بِسْمِ اللهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِيَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِن جَاءَكُمْ فَاسِقٌ بِنَبَإٍ فَتَبَيَّنُوا أَن تُصِيبُوا قَوْمًا بِجَهَالَةٍ فَتُصْبِحُوا عَلَىٰ مَا فَعَلْتُمْ نَادِمِينَ..ﺻﺪﻕ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻌﻈﻴﻢ((SANARWA SANARWA ))ASSALAMU...

الأخبار العامة
08 August, 2020

Ziyarar neman shawar...

Komitin ta Samu kafuwa ne daga magatakardan jahar Alhaji Malum Wali 29 ha watan june 2020 sabi da inganta tsarin karatun tsangayoyin,sabi da shi gomnan...

Litattafai

Book image

مكانة أهل البيت عليه

Book image

مقومات بناء الأمة تت

Book image

رسالتان في التصوف

Book image

دلائل التنزيه في ابط

Sabbin hotuna