Sheikh Ibrahim
saleh yana dimbin dalibai da almajirai da suke kasashen waje,kuma almajiran
nasa sun kasanche suna biya da karatuttukansa da bin umurninsa chikin duk
abinda ya sahafi rayuwansu,shi yasa wassu qasidunsa da sauran rubuche rubuchensa
sun kasanche amsa ne ga wassu tambayoyi da suke masa daga chan,sabi da wanna
kokari da gudun mawa da shehin ya qaddamar chikin gida da waje,shehin ya
chanchanchi nambobin yabo kaman haka :-
1.Namban yabo na
gwanaye wajen rubuche-rubuche akasar misra (Wisam aljamhuriyya)wanda shugaban
kasa na shekara 1993 Husuni mubarak ya qaddamar masa
2.Namban yabo na
giramamwa ga gwanaye wajen Dawa da kira ga zuwa musulinchi wadda chibiya Da'awa
ta abubuwanda ya shafi harkar musulinchi a kasar Syria ta basa a shekara ta
1997
3.Numban yabo ga
wanda yayi fiche na Fargo game da abinda ya shafi kira ga musulinchi (wisam
Elriyada)da shugaban kasar Libiya mu'ammar Gaddafi ya basa a shekara 1998
4.Namban yabo na
Masu Da'awa (Dira-Dawa)wanda kungiyar Dawa ta libiya ta basa a shekara 1998
5.Numban limami
mai girma da ake kira (al imam al azam )wanda Akabasa a misra a shekara 1998
6.Numban yabo ta
fitattun marubuta wanda kungiya Africa ta basa a misira a shekara to 2004
7.Numaban yabo na
masu bada umurni (CON)wanda shugaban kasan Nigeria yabasa a shekara ta 2008
8.Digirin
Digirgir na masu zirfin nazari (HNORIC COUSA)wanda aka basa university ta
turkawa Nile ta basa a abuja a asabar 13 ga watan 6 a shekara ta 2015