Duka da yawan
ayyuka da binchike da shehin yakeyi,an nadashi makamai iri iri anan gida da
kuma makamai da suke na duniya baki daya chikinsu kaman :-
1.Bababn masu
bada fatawa na kasa (SCIA)da na babban kungiya na jama'atu nasrul islam (JNI)
2.Shugaban
kungiyar musulumai na Nigeria (AMIN)
3.Shugaba
kungiyar tafarkin farfadowa da Dawa ta duniya wanda shi ya kafata(IROI)
4.Mataimakin
magatakarda na kungiyar shuwagabanni na musulinchi a duniya-har ya zuwa shekara
ta 2010
5.mamba na
kungiya da ta hada kan addinai a Nigeria (NIREC)
6.Mamba na hange
na 2010 a Nigeria
7.Mamba na
malaman addini na duniya (IFMS)na kasar makka
8.Mamba na masu
zartarwa na malaman duniya (IUMS)na kasar Ireland wanda chibiyarta take Dauha har ya zuwa shekara ta 2010
9.shugaban tsare
tsare da suka shafi harkar kudi na babban bankin Nigeria (CBN)a shekara ta 2012
10.Mamba na din
din din na dattawan musulumai (CME)abu Dubai URE
11.mamba na
majilasr amintattu na kungiyar agazawa a duniya
12.Mamba na
majilisan amintattu na yada musulinchi a kasar Sudan
13.Mamba na
majalisan amintattu na kungiyar mushaf Afriqiya na Sudan
14.Mamba na
majalisan amintattu na makarantan al qura'ani na jahar Borno
15.Mamba na
majalisan amintattu na masallachin qasa a abuja.