Chibiyar Musulinchi ta sheikh Shariff Ibrahim Saleh
Chibiyar tana babban birnin tariyya ya Nigeria Abuja
Chibiyar an kafata ne da manufan bada taimako ga wanda suke da Binchike mai
zirfi a ginshikin musulinchi da kuma hada kan al-ummah ba a Nigeria kada ba
hada da yammaachin Africa baki daya
Ankuma kafa chibiyar ne saboda karanchin madogara da za tahada malaman da
suke da ra'ayi akan wata mas'ala wanda za su iya hada al umma baki daya domin
karfafa danganta tsakaninsu
Dukkan chibiyoyi na musulinchi da suka bada gudunmawa sosai sun Gaza wajen
kula da aiki da magabata suka rubuta sabo da litattafnsu a yau suke fiskantar
barazana
Ire iren way'ennan raunuka da suke fuskantar musulumai da musulumai su saka
sa aka zage wajen kafa wannan chibiya
Chibiyar baza ta tsaya kawai kan koyarwa ba za tahada ne da binchike mai
zirfi da nazari kan al-aadu da dabi-u da kuma waraware duk wani abu da yake
addabar musulumai
Manufofi na kafa chibiyar
Daga chikin manufofin kafa chibiyar ana son ta kasanche babbar chibiya da
ke kula da harkar karatu ta musulinchi da kuma kulawa da yaduwar zaman lafiya a
ko ina
Hange :chibiyar ta na da hangen samar da fitattun binchike ga Daliban ilimi
da fatawowi da bada shirye shirye da horo ga dalibai,da wallafa takardu,da
tsare tsare da za su hada kan musulumai,wanda za sukasanche sunayin hakanne
tare da chibiyoyi na musulinchi da suke duniya tare.
Yanayin chibiyar
Ginin masallachi na zamani da zai ishi massallata fiye da 900 maza da
mata,wanda kuma za a iya yin Salman Jumma'a a chiki
Ginin ma'aikata wanda ya ke beni mai hawa biyu ne wand zai zamo tsakiyar chibiyar
Da kwai kuma ginin babban daki na koyarwa da na bada horo da zai dau akalla
mutane 500 da kuma ginin dakin takardu da dakin karatu,da kuma studio da wajen
na karatun ilimin taurari da kuma wajen daki na taro da shawarwari
Akwai kuma wajen zama na
malami da ya hada da wajen zama na limami da gidan chin abinchi
Auwal Ibrahim Gafarta - shekara 3 ago
Musa hadi muhammad - shekara 3 ago
Bukatar bayanan sirri
sai kashiga chiki saboda bada bayani.
Shiga chiki