Tambayoyi
Me hukunchin wanda ya karya aziminsa da gangan?
What is the ruling of one, who intentionally breaks the fast in Ramadan, does he expiate for each day or once for all?
jawabai
Sheikh Ibrahim saleh Alhussaini: idan ya karya ne a lokuta daban daban to
hukunchin zai banbanta,idan na kwanaki ne bayan yayi zaiyyi kaffara, hukunchin
na barin dokar Allah da yayi ne,