Tambayoyi
Me hukunchin daura aure ta waya ko ta hanyar sadarwa ta yanar gizo?
jawabai
Sheikh Ibrahim saleh Alhussaini: zayyu,ada ne muke banbanta tsakanin nesa
da kusa,amma yanzu mutum zai iya yin aure ta hanyar yanar gizo ko yasanar ta
yanar gizo,amma yana neman yarda da sanar da waliyyayai dukannan sassa,yau
zayyu ayi aure a Borno misali kuma matan tana China, ko kuma sadakin yana
China,za a iya tura mata sadakin nan take,za a iya yin wanna chikin second ko
dakika.