Tambayoyi
Sahabbai sun tambayi Annabi SAW kan ayoyi da suke magan kan siffofin Allah?
Was it proven that some of the Companions(R), asked the Prophet, about the متشابه (verse that doesn’t declare a clear cut law) and صفاة (verses which includes the adjectives of Allah), and the Prophet (PBUH) responded to him or not, and whether the Prophet(PBUH) postponed it for one special day in the presence of his companions ?
jawabai
Sheikh Sharif Ibrahim saleh Alhussaini: wannan a tambaya che mai kew,Annabi
SAW yana karanta ayoyi da suke magana akan sifofin Allah da hadisai amma sabi
da zirfin sanin sahabbai ma harshen larabchi fahimtarsu basa basu wahala,sabi
da haka basa ma tambaya akai,shima kumaanzon Allah SAW bayyi bayani akai ba
tinda ba a tambayesa ba,sabi da haka shisshigi chikin bayanin wadannan ayoyi
abune da bai dache ba,amma karantasu da sanin hukunchi da ya shafesu abune da
ake bukata,ka gane?
Amma Manzon Allah SAW bai che komai akansu ba,na kuma yi bayani a bangare
na farko a lityafin Attakfeer hakama Alkafi,inda nayi bayani akan imani,nayi
bayani chewa Annabi SAW ba wani lokachi da yayi bayani kansu, amma bayan wani
lokachi wassu sukayi magana deyawa akai kuma sukayi rubuche-rubuche akai,da
niyyan chanza wa mutane abinda suke kai tin chan farko,sabi da haka Alhaki ne
da ya rataya kan ki wani musulumi da yakare kasarsa da imanain al ummansa daga
irin wannan abu.