Tambayoyi
Menen banbanchin qaddara da kasanchewa?
What is the truth of the تكوين (composition), and the difference between it and the قدرة (capacity)?
jawabai
Duka abu daya ne,shi kasanchewa aikache ne na qaddara asha'ariyya suna
chewa sifa che da bata da farko maturidiyya kuwa suna chewa ta kasanche ne,tana
daga chikin mas'aloli da akayi tsabani chiki.