Tambayoyi
Me hukunchin wanda yayi kisa kuma ya tuba kafin mutuwa?
What is the ruling on a person who kills somebody and repented before dying, while, Allah has sentenced him to hell and he is very angry at him and cursed him. Despite of these, he has also prepared for him a heavy punishment?
jawabai
Sheikh ibrahim saleh Alhussaini: Tuba ya na gushar da duk wani laifi kaman
yadda musulinchi yake goge zunuban wanda ya musulunta. Akwai hadisai dewa wanda
suke magana akan wannan matsala,kaman hadisin da abu huraira ya
rawaito,hakazalika qura'ani ya nuna chewa duk wani laifi ana yafeshi har ma
laifin kinsa duk da yana da babban ukuba,wannan rahama che ta Allah garemu,shi
yasa yake karban tuban har wanda yayi kisan kai.