Tambayoyi
Me hukunchin wanda ya rubuta saki a takarda ya baiwa matarsa bayan kuma matan bata iya karatu,bata san ma me aka rubuta ba,shin sakinnan za a irgashi?
jawabai
Sheikh ibrahim saleh Alhussaini: kwarai kuwa ta saku tinda ya furta
kafinnan ya rubuta? To ai ta saku