Tambayoyi
Me hukunchin musulinchi kan daukan maniyyi asa a chikin wata dan samin da
What is the ruling of Islam on cloning, and on hiring a woman for childbirth like what happens in the western world? The womb is rented, for example, for thirty dollars, is it permissible in Islam or not?
jawabai
Sheikh Ibrahim saleh Alhussaini: a
takaiche wannan abune da bai halatta ba,amma ana yinsa a wuraren da
al,adunsu ba na musulinchi ba. Musulumai
suna da al-adunsu da sukai dai dai da addininsu,mache taba da hayan chikinta
abu ne da take nuna rashin kimanta dan adam,bada hayan chiki kan Dala uku ko
dari uku, ko dubu talatin abune haramtacche.
Bada hayan chiki masifa che wanda ya kamat yen Adam su gujeta,sabi da
mutanennan so suke su sa shakka zukatan mutane chewa Allah da ikonsa ne ke
halittan da Adam,idan la duba ko ta hanya hayar chiki ba za su iya halittan da
Adam ba sai da wani dan Adam din,shi ruwa da suke sanyawa a chikin wa yayisa
banda Allah. Dan haka duk wani kokari da dan Adam zayyi dan ya nuna korewa kan
Allah to bala'ine zai jawo wa kansa,sabi da haka daukan koyar dan Adam a sanya
a chikin mache dai dai yake da zine,kuma baya daga chikin hali na kwarai.