Tambayoyi

Me hukunchin foto a musulinchi?

admin September 07, 2020


jawabai

Sheikh Ibrahim saleh Alhussaini: Idan har foton mai inuwa ne to bai halatta ba,amma idan foto ne haka kaman wanda akeyi yau to ba mateala.

admin September 07, 2020