Tambayoyi
Shin ya halatta musulumi ya saurari ko ya karanta al-quraani a waje mara tsabta?
What is the ruling on reading the Qur’an in mind from toilet, and what is the ruling on listening to the Qur’an in this state, does this state include in the meaning of Qur’an verse “and if the Qur’an is read, listen to it and pay good attention to it, so that you may have mercy”?
jawabai
Sheikh Ibrahim saleh Alhussaini:ya kamata mu kula da al-quaani kwarai daga
duk wani waje da ba shi da Tsabta.
Ba laifi bane amma ya saurara yayinda yake wajen wanka sabi da musulumai
yakamata su saurari alheri ko da yaushe,amma ya kamata yabi sunna ko da yaushe.