Tambayoyi
Me hukunchin jin wakoki da kallon wasan kwaikayo?
jawabai
Sheikh Ibrahim saleh Alhussaini: wakoki da wasan kwaikoyo idan sun kunshi
kida toh bai kamata a jisu ba. Imam Gazali da wassu malamai sun che ba laifi,
sai dai ibn Alhaj da wassu malamai kuwa sun che ba kew,hujjan su imam Gazali
shine duk wanda zai hana jin wakoki to ya hana jin kukan sunsaye,saboda suma
wakanne,amma muna hani ga musulumi da ya sayar da wannan abubuwan kida.