Tambayoyi

Idan akayi wa mazinachi haddi shin ranan gobe kiyama Allah zai Azabtar da shi?

admin September 08, 2020

If the fornicator is stoned to the death or beaten 100 times, has he another punishment hereafter from his Lord?


jawabai

Sheikh Ibrahim saleh Alhussaini: Manzon Allah tsira da aminchin Allah su tabbata a gareshi ya che duk wanda yayi wani laifi kamansa ukuba anan duniya to za ta share laifi da yayi,sabi da haka fatan mu shine duk wanda yayi laifi Allah bazai mar wani ukuba ba gobe kiyama.

admin September 08, 2020