Tambayoyi
Me hukunchin bada zaka wa 'ya'ya da iyaye ?
jawabai
Sheikh Ibrahim saleh Alhussaini: zayyu kabada zaka wa iyayenka da kuma
yaranka da ma makusantanka,za iya bawa iyayenka sabi da ba dole bane ka dauki
nauyinsu indai ba talakawa bane,Amma idan talakwa ne bai kamata kabasu zaka ba,
duk sanda wani ya baiwa makusantansa Zaka toh ya sauke hakkin Allah akansa,kuma
zai sami lada biyu kan yin hakan.